Kofa:Lissafi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
MorphismComposition-01.png
ILIMIN LISSAFI
lissafi wani fannin ilimi ne da ya shafi nazarin 'ya'yan kididiga adadi, sarari, tsari, yanayi da sauyi.an amfani da ilimin lissafi a bangarori da dama kamar; kimiyya, kanikanci, likitanci da kimiyyar zaman takewa. Amfanin ilimin lissafi a wadansu lokuta shike haifar da sabbin rassa a fannin kamar lissafin kididdiga.kuma masana lissafi suna anfani da lissafi tsagwaran sa, da don wani dalili ba, Ba wani abu dazai iya bayyana maka wannan lissafi ne na amfani ko kuma a'a.

Tarihi

harufan kidaya na Bakhsli tare da hufan lissafi na [[larabci]]
lambobin Bakhsli
sanin asalin ilimin lissafi abu ne mai wahalar gaske amma an fara ganinlissafai masu wahala ne akusan shekarata 3000 kafin bayyanar Annadi isa (300 MD) a lokacin [[babila]] da Misra suka fara lissafin kirga da lissafin awo, Domin haraji , kasuwanci, gine-gine, tsara-tsare da kuma iimin taurari mafi dadewar rubutun da aka samu akan lisafi an same sune a kasa-shen  Mesofotamiya and misra wadanda aka rubuta su a kimani shekaru 2000–1800 kafin haihuwar annabi isah                                                                             Ya fara faruwa ne a lokacin karni na shida yayin da pathogares(daya daga cikin masanan lissafi na wancen lokacin) da dalibansa suka fara nazarin lissafi amatsayin darasi tareda masana lissafin Girka shekaru 3000 kafin zuwan annabi Isah , Masanin lissafin nan Ecluid shine ya samar da wata hanyar lissafi da akekira da turanci(axiomation). Wanda har yau ana amfani dashi.