Jump to content

Koffi Djidji

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Koffi Djidji
Rayuwa
Haihuwa Bagnolet (mul) Fassara, 30 Nuwamba, 1992 (32 shekaru)
ƙasa Faransa
Ivory Coast
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FC Nantes (en) Fassara2011-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 26
Nauyi 71 kg
Tsayi 184 cm
dan kwallo koffi

Koffi Djidji (An haifeshi ranar 30 ga watan Nuwamba, 1992) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida don ƙungiyar Kwallon kafar Torino a Serie A ta Italiya. An haife shi a Faransa, Djidji yana buga wa tawagar ƙasar Ivory Coast wasa[1][2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.