Kogin Awotu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Awotu
Labarin ƙasa
Kasa Habasha
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Awetu kogin kudu maso yammacin kasar Habasha ne wanda yake a kusa da garin Jimma a digiri 7 arewa da digiri 37 a gabas tare da wasu kimanin. Kogin ya bi tsakiyar garin don yin hanyarsa zuwa kudu.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  • Bayanin Garin Jimma (2011)