Jump to content

Kogin Ayensu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ayensu
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 4 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°21′N 0°37′W / 5.35°N 0.61°W / 5.35; -0.61
Kasa Ghana
Territory Ghana
River mouth (en) Fassara Tekun Atalanta
hoton login ayensu
babban kogin ne
tafsiran kogin
rafin Ayensu

Kogin Ayensu kogi ne a Ghana.[1] Yana fitarwa zuwa Ouiba Lagoon, kuma yana kewaye da Winneba Wetlands.[2] Tun a shekarar 1939 aka shirya yin gada a gefen kogin kusa da Jahadzi.[3] Ilimin ƙasa, Ayensuadzi-Brusheng Quartz Schists ana samunsu a yankin kogin.[4]

  1. "DCE launches River Basin Afforestation to sustain water". www.ghanaweb.com. Retrieved 2015-05-28.
  2. Hughes, R. H.; Hughes, J. S.; Bernacsek, G. M. (1992). A Directory of African Wetlands. IUCN. p. 365. ISBN 978-2-88032-949-5.
  3. Ghana Geological Survey (1939). Report of the Director. p. 41.
  4. Ghana Geological Survey (1958). Bulletin. p. 8.