Kogin Bandama
Appearance
Kogin Bandama | |
---|---|
General information | |
Height above mean sea level (en) | 3 m |
Tsawo | 1,050 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°08′18″N 4°59′47″W / 5.1383°N 4.9964°W |
Kasa | Ivory Coast |
Hydrography (en) | |
Watershed area (en) | 98,500 km² |
River mouth (en) | Tekun Guinea |
Kogin Bandama shine kogi mafi tsayi a Cote d'Ivoire wanda tsawonsa ya kai kimanin kilomita 800. Marahoué, Solomougou, Kan da Nzi suna ciyar da kogin da ke kwarara zuwa cikin kogin Tagba da Tekun Guinea.
Bandama yana ratsawa ta Tafkin Kossou, wani babban tafki mai wucin gadi da aka ƙirƙira shi a cikin 1973 ta hanyar gina Dam ɗin Kossou a Kossou.
Yamoussoukro, babban birnin Côte d'Ivoire, yana kusa da Kogin Bandama.
Rallye Cote d'Ivoire yawanci ana karɓar bakinta a kewayen Bandama.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hanyoyin haɗin waje
[gyara sashe | gyara masomin]- concise.britannica.com
- country-study at mongabay.com