Kogin Nzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Nzi
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 34 m
Tsawo 725 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°57′26″N 4°50′28″W / 5.95709°N 4.84098°W / 5.95709; -4.84098
Kasa Ivory Coast
N'Zi kusa da Dimbokro

Kogin Nzi ko Kogin N'zi kogi ne a ƙasar Ivory Coast. Yankin ruwa ne na Kogin Bandama.

Faɗuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A ranar 6 ga Satumbar 2016, gadar jirgin kasa da ke kan wannan kogin kusa da Dimbokro ta fadi.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]