Kogin Dumbéa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
kogin dumbea

Kogin Dumbéa. kogin New Caledonia ne. Yana da yanki mai girman murabba'in kilomita 233. Kogi ne mai kyau,kuma yana gudana daga kogin Diahot.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Caledonia

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.22°08′02″S 166°29′49″E / 22.134°S 166.497°E / -22.134; 166.497