Kogin Gboyo
Appearance
Kogin Gboyo | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 5°38′31″N 23°04′37″E / 5.642°N 23.077°E |
Kasa | Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya |
Gboyo wani kogine a Central African Republic. Yana zobowa ta wani kauye a Bakouma.
Gboyo wani hanya ne na hydro electric me karfi a Bakouma. Shi pico hydro power station (PCH) yana gefen banki a kogi.