Jump to content

Kogin Jerer

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Jerer
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 777 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 7°39′N 43°48′E / 7.65°N 43.8°E / 7.65; 43.8
Kasa Habasha
River mouth (en) Fassara Kogin Fafen

Kogin Jerer rafi ne na gabacin Habasha.Kogin Fafen,yana tasowa kusa da Jijiga don ya kwarara zuwa kudu maso gabas.