Jump to content

Kogin Kakahu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Kakahu
General information
Tsawo 33 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 44°09′14″S 171°06′11″E / 44.154°S 171.103°E / -44.154; 171.103
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Timaru District (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Hae Hae Te Moana River

Kogin Kakahu kogi ne dake kudu Canterbury,wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana gabas sannan kudu maso gabas daga tushen sa 15 kilometres (9 mi) gabas da Fairlie, tare da kogin Hae Hae Te Moana kafin ya kwarara cikin kogin Waihi kusa da garin Temuka.

  • Jerin koguna na New Zealand