Kogin Khwai
Appearance
| Kogin Khwai | |
|---|---|
| Labarin ƙasa | |
| Kasa | Botswana |
Kogin Khwai kogi ne a Arewacin Botswana. Ya tashi daga Kogin Okavango kuma ya zama wani yanki na Arewacin iyakar yankin Moremi Game Reserve.Ba da nisa da kogin ba, a Ƙofar Arewa ta Moremi,ƙauyen BaBugkakhwe ne na Khwai.
Filin jirgin sama na Kogin Khwai yana aiki da yankin.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.