Jump to content

Kogin Kuébéni

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Kuébéni
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 22°15′48″S 167°00′58″E / 22.2633°S 167.0161°E / -22.2633; 167.0161
Kasa Faransa
Territory New Caledonia (en) Fassara

Kuébéni babban kogi ne na kudu maso gabashin New Caledonia. Kuebeni kuma ana kiransa da Kouebuni Riviere, Kouébuni Rivière, Kogin La Kuébéni da dai sauransu. Kogin yana da yanki mai fadin murabba'in kilomitas 38 kuma an sanar da shi da jan laka da dutsen yashi na Pisolitic da hakar nickel. Yana gudana cikin teku,arewacin Goro .

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

22°15′48″S 167°0′58″E / 22.26333°S 167.01611°E / -22.26333; 167.01611