Kogin Loky

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Loky
General information
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 12°50′00″S 49°39′25″E / 12.8333°S 49.6569°E / -12.8333; 49.6569
Kasa Madagaskar

Kogin Loky, wanda kuma aka sani da kogin Lokia,yana arewacin Madagascar. Yana malalowa a gaɓar tekun arewa maso gabas,zuwa cikin Tekun Indiya kuma ya samar da iyaka ta dabi'a tsakanin Diana da yankin Sava.

An ketare ta RN 5a kusa da Anivorano du Nord. Bakinsa yana cikin Lokia Bay.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]