Kogin Megaruma
Appearance
| Kogin Megaruma | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 13°28′38″S 40°31′55″E / 13.4772219°S 40.5319439°E |
| Kasa | Mozambik |



Megaruma kogi ne na arewa maso gabashin Mozambique, yana ratsa gundumar Ancuabe.Yana da tushen sa zuwa arewa maso gabas a Dutsen Mecumba . An gina gada akan kogin a shekarar 1954.
