Kogin Mkuzu
Appearance
| Kogin Mkuzu | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 4°45′58″S 38°21′36″E / 4.766°S 38.36°E |
| Kasa | Tanzaniya |
| Hydrography (en) | |
| Tributary (en) |
duba
|
| River mouth (en) |
Pangani River (en) |

Mkuzu ko Mkusu kogin arewa maso gabashin Tanzaniya. Gandun dajin Magamba ya zama wani yanki na fili kuma akwai sanannen magudanar ruwa a gefen kogin mai suna Soni Falls,inda Mkuzu ya shiga kogin Bangala. Haka kuma kogin ya bi ta kauyen Kifungilo.
