Kogin Mofar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mofar
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 10°01′N 39°18′E / 10.02°N 39.3°E / 10.02; 39.3
Kasa Habasha
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Nile basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Jamma

Kogin Mofar kogin ne da ke gudana zuwa yamma a tsakiyar Habasha,kuma wani yanki ne na magudanar ruwa na Abay .Wani ɓangare na tafarkinsa yana cikin wani rami mai zurfi.

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]