Kogin Morondava
Appearance
| Kogin Morondava | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 160 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 22°20′00″S 44°15′00″E / 22.3333°S 44.25°E |
| Kasa | Madagaskar |
| River mouth (en) | Tekun Indiya |
To
Kogin Morondava a yankin Menabe, yana yammacin Madagascar.Ya samo asali ne daga Makay Massif kuma yana gudana zuwa arewa maso yamma zuwa cikin Tekun Indiya[1] kusa da garin mai suna: Morondava.
Dams
[gyara sashe | gyara masomin]Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Fleuves & Rivières de Madagascar
- ↑ "Le périmètre irrigué de Dabara : un potentiel économique mal exploité" (PDF). Archived from the original (PDF) on 2022-06-18. Retrieved 2023-10-08.
