Kogin Néra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

VKogin Néra kogin New Caledonia ne. Yana da yanki mai fadin murabba'in kilomitas 546, wanda ya zama daya daga cikin mafi girman tsarin kogin a gabar tekun yamma. Yana shiga gabas na Gouaro Bay.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Caledonia

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

Page Module:Coordinates/styles.css has no content.21°35′17″S 165°29′13″E / 21.588°S 165.487°E / -21.588; 165.487