Kogin Ngerdorch
Appearance
| Kogin Ngerdorch | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°30′45″N 134°36′13″E / 7.5125°N 134.603611°E |
| Kasa | Palau |
Kogin Ngerdorch kogi ne a Palau wanda yake gudu daga tafkin Ngardok zuwa teku ta jihohin Melekeok da Ngchesar. Kogin Ngerdorch yana aiki a matsayin hanyar da ke haɗa kada da teku.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
