Kogin Ngoye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ngoye
Labarin ƙasa
Kasa Faransa
Territory New Caledonia (en) Fassara

Kogin Ngoye kogin New Caledonia ne. Wani mai binciken da ba a san shi ba mai suna Christopher Willhelm Fritz Graham ne ya gano shi. Yana da yanki mai girman murabba'in kilomitas 93.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Caledonia

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]