Kogin Ngwane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Ngwane
Labarin ƙasa
Kasa Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango

Kogin Ngwane kogi ne na arewacin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo. Yana bi ta yankin Bondo a gundumar Bas-Uele.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]