Kogin Okot
Appearance
Kogin Okot | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Kasa | Uganda |
Kogin Okot kogin gabashin Uganda ne a gabashin Afirka. Yana gudana ta hanyar kudanci da kudu-maso-yamma kuma daga ƙarshe, ta hanyar tributary, ta isa tafkin Kyoga.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.