Kogin Ouenghi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Ouenghi kogin New Caledonia ne. Yana da yanki mai girman murabba'in kilomitas 270. Bouloupais yana kusa da kogin a gindin Dutsen Ouitchambo. Yana shiga Saint Vincent Bay zuwa yammacin ƙauyen Tomo .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Caledonia

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]