Kogin Qechene
Appearance
Kogin Qechene | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°26′22″N 39°27′50″E / 10.439536°N 39.463768°E |
Kasa | Habasha |
Hydrography (en) | |
Ruwan ruwa | Nile basin (en) |
River mouth (en) | Wanchet River |
Kogin Qechene, kogin ne da ke a tsakiyar ƙasar Habasha. Ya tashi kusa da Aiamsa a cikin tsaunin Annas, kuma yana gudana zuwa yamma don shiga Wanchet. Magudanan ruwan sun haɗa da Ketama da Woia. A cewar Johann Ludwig Krapf (wanda ya kira ta "Katchenee"), Qechene ya bayyana iyaka tsakanin yankunan Shewan na Gishe da Menz.[1]