Kogin Sakaleona
Appearance
| Kogin Sakaleona | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 20°34′01″S 48°32′44″E / 20.5669°S 48.5456°E |
| Kasa | Madagaskar |

Sakaleona kogi ne a cikin yankunan Amoron'i Mania da Vatovavy a gabashin Madagascar. Yana gangarowa daga tsakiyar tsaunuka don kwarara cikin Tekun Indiya kusa da Nosy Varika.

Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Sakaleona Falls
