Jump to content

Kogin Segen

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Segen
Labarin ƙasa
Kasa Habasha
River mouth (en) Fassara Kogin Weito

Segen kogi ne da ke tasowa daga Dutsen Delo,tsakiyar Amarro,garin HabashaKogin yana gudana zuwa gabas,sannan zuwa arewa da yamma kuma ya wuce kudu don shiga kogin Weito.A gefen yammacin Amarro Horst kwarin da kogin ya ratsa ta shi ake kira Segen Valley.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.