Kogin Semu
Appearance
| Kogin Semu | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 3°59′S 34°23′E / 3.98°S 34.38°E |
| Kasa | Tanzaniya |
Kogin Semu kogi ne na arewacin Tanzaniya,rafin kogin Sibiti,tsakanin tafkin Eyasi da tafkin Kitangiri.
