Kogin Shangani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Shangani
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 18°30′42″S 27°11′25″E / 18.5117°S 27.1903°E / -18.5117; 27.1903
Kasa Zimbabwe
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Zambezi Basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Gwayi
Kogin Shangani a cikin Kogin Gwayi (tsakiya)

Shangani kogi ne a kasar Zimbabwe wanda ke farawa kusa da Gweru,kogin Gweru daya ne daga cikin manyan magudanan ruwa da ke bi ta lardunan Midlands da Matabeleland ta Arewa.Ya fantsama cikin kogin Gwayi.

Kogin Shangani shine wurin yakin Shangani Patrol a ranar 4 ga Disamba 1893 inda mayakan Matabele suka kashe Major Allan Wilson da mutane 31 na Kamfanin Burtaniya na Afirka ta Kudu .Amurkawa biyu ne kawai,Frederick Russell Burnham da Pete Ingram,da kuma wani dan kasar Australia,WL Gooding, suka tsira daga harin.