Kogin Suma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Suma
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 9°17′S 33°43′E / 9.29°S 33.72°E / -9.29; 33.72
Kasa Tanzaniya

Kogin Suma kogin ne na yankin Mbeya, Tanzania. Ya samo asali ne daga gangaren kudanci na Dutsen Rungwe kuma wani yanki ne na kogin Mbaka.[1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Rungwe Mountain Catchment Reserve". Utalii Travel & Safaris. Archived from the original on 8 June 2016. Retrieved 4 June 2017.