Jump to content

Kogin Tawi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Tawi
General information
Tsawo 141 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 32°41′03″N 74°29′01″E / 32.684178°N 74.483678°E / 32.684178; 74.483678
Kasa Pakistan
Territory Punjab (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Indus basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Chenab River (en) Fassara

Kogin Tawi kogine wanda ya gan-gara cikin garin Jummu na ƙasar Indiya, Tawi kogi ne wanda aka ɗauke shi a matsayin maitsarki, kamar yada yake ga mafiya yawan koguna a Indiya.

Inda kogin ya fara

[gyara sashe | gyara masomin]
hoton garin Jammu da kuma garin tawi

Kogin Tawi ya samo asali daga karshen wurin kankarar Kailash Kund wanda yake daura da yammacin Bhadarwah a yankin Doda. ma'aunita a latitud 32°35'-33°5'N da kuma a longitud 74°35'-75°45'E. Fadin wuri zuwa tsakanin bodar Indiya (Jammu) murabba'i 2168 ne wanda yagan gara yankin Jammu, Udhamour dawani bangaren Doda tsayin wurin ya kai tsakanin mita 400 zuwa 4000 Tawi river originates from the lap of Kailash Kund glacier and adjoining area southwest of Bhadarwah in Doda district. Its catchment is delineated by latitude 32°35'-33°5'N and longitude 74°35'-75°45'E. The catchment area of the river up to Indian border (Jammu) is 2168 km² and falls in the districts of Jammu, Udhampur and a small part of Doda. Elevation in the catchment varies between 400 and 4000 m. Gudanar ruwan ta ragu a shekarun bayan nan saboda janyewar da kankarar(Kailash Kund glacier) kai yi.

Mahangar labari

[gyara sashe | gyara masomin]

Yana daga cikin imani Indiyan garin Jammu cewa 'Raja Pehar Devta' shine ya janyo kogin domin yawar kar da mahaifin sa, sannan ya samu kambun garin Jammu aka kuma nada shi amatsayin 'Raja' ma'ana sarkin Jamu da albarkar 'Bawe wali Shri MATA KALI JI'. Mafiyawa Indiyawan Jammu a yanzu suna gudanar da bikin 'MUNDAN' tare da 'ya'yansu a DEV STHAN of 'PEHAR DEVTA JI' wanda kuma ake kira da tare da kaunar 'BAWA PEHAR' yana Kuma da alamoni da yawa a garin Jammu musamman a kauyen 'BAWA PEHAR' dake kusa da Nagrota. wurin bautar na dauke da huto Pehar Davta da macizai. mutane suna bada abinci ga kifaye a wurin san su yi addo'in.