Kogin Turasha
Appearance
Kogin Turasha | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 0°31′S 36°24′E / 0.51°S 36.4°E |
Kasa | Kenya |
River mouth (en) | Malewa River (en) |
Kogin Turasha babban rafi ne na kogin Malewa,wanda ke ciyar da tafkin Naivasha a cikin Babban Rift Valley na Kenya.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.