Kogin Waiariki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kogin Waiariki kogi ne dake Arewa na Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand . Yana daya daga cikin manyan magudanan ruwa na kogin Wairua, wanda ya isa kusa da yankin Waiotu,kusan rabin tsakanin Whangarei da Kawakawa .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin koguna na New Zealand

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  •