Jump to content

Kogin Wairu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Wairu
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 35°40′38″S 174°07′50″E / 35.677226°S 174.130521°E / -35.677226; 174.130521
Kasa Sabuwar Zelandiya
Territory Northland Region (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Wairoa (Northland)

Kogin Wairua kogine dake arewa na kasa,wanda yake yankin New Zealand. Yana gudana kudu maso yamma daga Hikurangi kuma ya haɗu da kogin Mangakahia tsakanin Titoki da Tangiteroria don samar da kogin Wairoa, wanda ya wuce Dargaville zuwa tashar jiragen ruwa Kaipara .

  • Jerin koguna na New Zealand