Jump to content

Kogin Walaqa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Walaqa
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 10°22′03″N 38°29′55″E / 10.3675°N 38.4987°E / 10.3675; 38.4987
Kasa Habasha
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Nile basin (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Blue Nile (en) Fassara

Kogin Walaqa wani rafi ne na kogin Blue Nile,kogi ne a yankin Amhara na kasar Habasha.Wegde tana arewa ne. Mida Woremo da Dera suna kudu,yayin da Kelala ke arewa maso gabas.Wataƙila kogin Walaka ya kasance iyakar arewacin lardin Walaqa mai tarihi.[1]

  1. "Walaka (Walaqa, Waylaqa)". nai.uu.se. Retrieved 2008-09-15.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]