Korsika

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tutar Korsika.
Taswirar Korsika.

Korsika ko Corsica (lafazi: /korsika/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci. Bangaren Faransa ne. Tana samuwa a kudu maso gabas a ainihin vangaren Farasanci a kuma yammancin Tekun Italiya. Tana da filin marubba’in kilomita 8,680 da yawan mutane 330,000.