Kouami

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kouami
Asali
Lokacin bugawa 1972
Ƙasar asali Togo
Characteristics
External links

Kouami fim ne na Togo wanda Metonou Do Kokou ya ba da umarni. An sake shi a cikin shekarar 1972. An yi fim ɗin na minti 30 a cikin 16mm.[1]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Association des trois mondes (2000). Le Festival panafricain du cinéma et de la télévision de Ouagadougou et l'Association des trois mondes présentent Les cinémas d'Afrique: dictionnaire. KARTHALA Editions. p. 172. ISBN 978-2-84586-060-5. Retrieved 28 December 2012.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]