Krisztofer Horváth

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Krisztofer Horváth
Rayuwa
Haihuwa Hévíz (en) Fassara, 8 ga Janairu, 2002 (22 shekaru)
ƙasa Hungariya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Krisztofer Horváth[1] (an haife shi ranar 8 ga watan Janairu, 2002) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Hungary wanda ke taka leda a matsayin mai tsakiya dan ƙungiyar kwallon kafar Kecskemét[2], a kan aro daga kulob ɗin Torino[3] na Italiya, da kuma ƙungiyar Hungary ta ƙasa.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]