Kumasi
Appearance
Kumasi | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
Yankuna na Ghana | Yankin Ashanti | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,069,350 | |||
• Yawan mutane | 8,147.05 mazaunan/km² | |||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 254 km² | |||
Altitude (en) | 300 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1680 | |||
Tsarin Siyasa | ||||
Gangar majalisa | Kumasi Metropolitan District | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Lambar aika saƙo | AK000-AK911 | |||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en)
| |||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 032 | |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | kma.gov.gh |
Kumasi birni ne, da ke a yankin Ashanti, a ƙasar Ghana. Kumasi yana da yawan jama'a 2,069,350, bisa ga jimillar 2013. An gina birnin Kumasi a shekara ta 1680.
-
Filin jirgin Sama na kasa, Kumasi
-
Taswirar birnin Kumasi
-
Kumasi
-
KSB building Kumasi
-
National Cultural Center, Ghana
-
Eco Spot
-
Lokacin sanyi, Kumasi
-
Kumasi Post Office
-
Wayewar gari ranar Monday a a Kumasi
-
Murnar Akwasidae a Fadar Manhiya
-
Sarkin kabilun Ashanti a Kumasi
-
Beads na brass daga Kumasi