Kumboola Island
Appearance
Kumboola Island | |
---|---|
General information | |
Yawan fili | 0.06 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 17°57′18″S 146°08′31″E / 17.955°S 146.142°E |
Kasa | Asturaliya |
Territory | Queensland (en) |
Tsibirin Kumboola ya kasan ce kuma yana cikin rukunin Tsibirin Iyali kuma yana da kusan 15 km Arewa maso Gabas na Tully Heads kuma kai tsaye kudu da Dunk Island . Yana daga cikin Yankin Kasa na Tsibirin Iyali . Tana da girman kadada 6 ko girman murabba'in kilomita 0.06.[1] Tsibirin ya kunshi yankunan dazuzzukan daji da gandun daji na wucin gadi inda nau'in eucalypt ke fitowa.[2]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Jerin tsibiran Australia
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Map of Kumboola Island, QLD".
- ↑ "Family Islands National Park: Nature, culture and history". Department of Environment and Resource Management. 3 April 2012. Archived from the original on 3 April 2011. Retrieved 20 August 2012.