Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Guinea

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Hannu ta Mata ta Guinea
Bayanai
Iri women's national handball team (en) Fassara
Ƙasa Gine
Mulki
Mamallaki Guinean Handball Federation (en) Fassara

Kungiyar kwallon hannu ta mata ta Guinea, ita ce tawagar kasar Guinea. Hukumar kwallon hannu ta Guinea ce ke tafiyar da ita kuma tana shiga gasar kwallon hannu ta kasa da kasa.

Rikodin gasar cin kofin Afrika[gyara sashe | gyara masomin]

  • 2014-8 ta
  • 2016-7 ga
  • 2018-7 ga
  • 2021-7 ga

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Template:CAHB women's teamsTemplate:National sports teams of Guinea