Akwai yuwar admin ya goge wannan shafin matukar ba'a inganta ta ba.
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
Kungiyar kwallon hannu ta Maza ta Libya, ita ce ƙungiyar da take wakiltar ƙasar Libya a gasar kwallon hannu ta kasa da kasa kuma hukumar kula da wasan kwallon hannu ta Libya daya ce daga cikin mambobin ƙungiyar kwallon hannu ta Afirka da kuma ƙungiyar kwallon hannu ta ƙasa da ƙasa.