Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Eritrea ta Kasa da Shekaru 20
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Iri |
Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) |
| Ƙasa | Eritrea |
Ƙungiyar kwallon kafa ta mata ta Eritrea ta ƙasa da shekaru 20, tana wakiltar Eritrea a gasar kwallon kafa ta matasa ta ƙasa da ƙasa.
Tawagar ta kare a matsayi na 5 a bugu na farko na gasar zakarun mata ta CECAFA U-20.