Kungiyar Kwallon Kafa ta Matan Burkina Faso 'Yan Kasa da Shekaru 20
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa |
| Ƙasa | Burkina Faso |
Ƙungiyar kwallon kafa ta mata ta Burkina Faso 'yan ƙasa da shekaru 20, ita ce kungiyar matasa 'yan kasa da shekaru 20 na mata a fagen kwallon kafa a Burkina Faso . Hukumar kwallon kafa ta Burkina ce ke kula da tawagar.
A cikin shekarar 2015, tawagar ta kai wasan zagaye na biyu a gasar neman cancantar shiga gasar cin kofin duniya na mata na 'yan ƙasa da shekaru 20 na shekarar 2015 .
Tawagar ta kare a matsayi na biyu a gasar mata ta UNAF U-20 na shekarar 2019, bugu na 1 na gasar mata ta UNAF U-20 .
Tawagar ta samu gurbin shiga gasar cin kofin mata ta WAFU U20 na 2022 da za a yi a Ghana.