Kungiyar Kwallon Kafa ta Matayen Nijar ta Kasa da Shekaru 20

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Kafa ta Matayen Nijar ta Kasa da Shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa da women's national association football team (en) Fassara
Ƙasa Nijar

Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Niger ta kasa da shekaru 20 tana wakiltar Nijar a gasar kwallon kafa ta matasa ta kasa da kasa.

Nasara[gyara sashe | gyara masomin]

Tawagar ta samu gurbin shiga gasar cin kofin mata ta WAFU U20 na 2022 da za a yi a Ghana.

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Nijar

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]