Kungiyar Kwallon Kwando ta Mata ta Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta Kasa da Shekaru 18

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Kwallon Kwando ta Mata ta Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta Kasa da Shekaru 18
Bayanai
Iri national basketball team (en) Fassara
Ƙasa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Kungiyar kwallon kwando ta mata ta ƙasa da shekaru 18 ta Jamhuriyar Tsakiyar Afirka, ƙungiyar ƙwallon kwando ce ta Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya da take wakiltar kasa a kwallon kwando ta mata ta 'yan kasa da shekaru 18. Sannan kungiya ce wacce hukumar ƙwallon kwando ta Fédération Centrafricaine de Basketball ke gudanar da harkokinta . [1]

Tana wakiltar ƙasar a gasar ƙwallon kwando ta mata 'yan ƙasa da shekara 18 (ƙasa da shekara 18).

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kungiyar kwallon kwando ta mata ta Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
  • Tawagar kwando na maza na 'yan kasa da shekaru 18 na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Profile - Central African Republic Archived 2017-07-20 at the Wayback Machine, FIBA.com, Retrieved 2 March 2017.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]