Jump to content

Kungiyar Mata na kasar Aljeriya don canji zuwa daidaito.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Femmes algériennes pour un changement vers l'égalité (kungiyar matan Aljeriya don canji zuwa daidaito), ko FACE kungiya ce ta mata da aka kirkira a lokacin zanga-zangar "Hirak" ta Algeria ta shekarar 2019, kuma an ba ta lambar yabo tare da kirkirar "feminist square", wani ɓangare na zanga-zanga na Hirak na Jumma'a da aka gudanar a gaban Jami'ar Algiers 1.