Kungiyar Sunni ta Anbariya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Sunni ta Anbariya
Mai kafa gindi Yusuf Soalih Ajura
Classification
  • Kungiyar Sunni ta Anbariya
Babban Kwalejin Cibiyar Musulunci ta Anbariya

Kungiyar Sunni ta Anbariya ƙungiya ce mai zaman kanta ta addini da al'adu. Yusuf Soalih Ajura ne ya kafa ta kuma tana da hedikwata a Tamale, Ghana. Saeed Abubakr Zakaria ne ke shugabantar ta.

Harabar Makarantar Musulunci ta Anbariya

.[1][2][3][4]

Nassoshi[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Ghana News Agency (23 June 2007). "Al Sunni Muslim sect gets new leader". GhanaWeb. Archived from the original on 2014-02-18. Retrieved 22 January 2014.
  2. Ghana News Agency (23 December 2004). "Afa Ajura is dead". GhanaWeb. Retrieved 22 January 2014.
  3. Anbariya News Agency (11 June 2007). "SUCCESSOR OF SHEIKH YUSSIF SUALIH AJURA (Afa Ajura)". Anbariya Sunni Community. Archived from the original on 18 August 2017. Retrieved 30 January 2014.
  4. "Official website". 11 June 2007. Retrieved 19 February 2014.