Kungiyar kwallon kafa ta Gambiya ta ƙasa da shekaru 20

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar kwallon kafa ta Gambiya ta ƙasa da shekaru 20
Bayanai
Iri Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafar Ƙasa
Ƙasa Gambiya
Mulki
Mamallaki Gambia Football Association (en) Fassara

Ƙungiyar ƙwallon kafa ta Gambiya ta kasa da shekaru 20 ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce ta 'yan ƙasa da shekaru 20 ta Gambiya kuma hukumar kula da ƙwallon ƙafa ta Gambiya ce ke kula da ita. Tana aiki a matsayin ƙungiyar matasa da ƙungiyar ciyarwar taƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambiya . Ana yi masu lakabin Matasan kunami . [1][2][3][4]

Filin wasa na gida[gyara sashe | gyara masomin]

Filin wasa na Independence filin wasa ne mai amfani da yawa a Bakau, Gambiya . A halin yanzu ana amfani da shi galibi don wasannin ƙwallon ƙafa, ko da yake ana kuma amfani da shi wajen wasannin kaɗe-kaƙe, na siyasa, baje kolin kasuwanci da bukukuwan ƙasa. Filin wasan yana dauke da mutane 30,000.[5]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Gasar Matasan Afirka :
    • Masu lambar yabo ta Bronze (2): 2007, 2021
  • WAFU Zone A Gasar U-20 :
    • Masu nasara (2): 2018, 2020
    • Masu lambar yabo ta Bronze (1): 2019

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Kungiyar kwallon kafa ta Gambia
  • Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Gambia

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Football, CAF-Confedération Africaine du. "Gambia coach M'Boge hopes for one last dance for the Young Scorpions". CAFOnline.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-14.
  2. "Young Scorpions Mentally and Physically Preparing for WAFU, Says Marr". The Chronicle Gambia (in Turanci). 2020-10-26. Archived from the original on 2021-02-28. Retrieved 2021-03-14.
  3. "Young Scorpions (U20) Archives - Page 7 of 25". THE GFF | Official Website (in Turanci). Retrieved 2021-03-14.
  4. Football, CAF-Confedération Africaine du. "Ghana v Gambia – Black Satellites to confirm, Young Scorpions for a surprise". CAFOnline.com (in Turanci). Retrieved 2021-03-14.
  5. "Gambia National Stadium". Archived from the original on 2013-09-23. Retrieved 2013-08-27.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]