Kunkuru
Appearance
| Kunkuru | |
|---|---|
|
| |
| Scientific classification | |
| Kingdom | Animalia |
| Phylum | Chordata |
| Class | Reptilia (mul) |
| Order | Testudines |
| Superfamily | Testudinoidea (mul) |
| dangi | Testudinidae Batsch, 1788
|








Kunkuru (kùnkuruu[1]) dabba ne. Mafi akasarin kun-kuru yana rayuwa ne a cikin ruwa ko kuma inda yake akwai damshin ruwa kamar fadama kuma kunkuru akwai babba aƙwai kuma ƙaramin.
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Blench, Roger shekara ta ( 2006). Archaeology, Language, and the African Past. AltaMira Press.