Kunun kanwa
Kunun kanwa na daya daga cikin abun sha,na `yan kabilar hausawa wanda ake amfani da shi a matsayin abinci wanda ake hadashi da gero da kanwa da tafashashshan ruwa wajen damashi.ga mata masu shayarwa, musamman masu sabon haihuwa dan kawo ruwan nono.
Sinadaran[gyara sashe | gyara masomin]
Ana shan shi da sikari, ko zuma.
Yadda ake hadawa[gyara sashe | gyara masomin]
idan aka nuko gero sai atankade a jika kanwa sai a zuba ruwan kanwar a dama da kauri Idan ruwan ya tafasa sai a zuba ruwan zafin a garin[1]